simple Kunun Gyada na Shinkafa Recipe | Easiest way to make Kunun Gyada na Shinkafa Homemade

Ellen Campbell   15/05/2020 01:32

Kunun Gyada na Shinkafa
Kunun Gyada na Shinkafa

Hello everybody, it’s me, Dave, welcome to my recipe site. Today, I’m gonna show you how to prepare a awesome dish, kunun gyada na shinkafa. One of my favorites. This time, I’m gonna make it a little bit unique. This will be really delicious.

Kunun Gyada na Shinkafa is one of the most favored of recent trending meals in the world. It is easy, it is quick, it tastes yummy. It’s enjoyed by millions daily. They’re fine and they look wonderful. Kunun Gyada na Shinkafa is something that I have loved my entire life.

To get started with this particular recipe, we have to prepare a few components. You can cook kunun gyada na shinkafa using 7 ingredients and 3 steps. Here is how you can achieve it.

The ingredients needed to make Kunun Gyada na Shinkafa:
  1. Get Gyada 1/2 kwano
  2. Take Shinkafar tuwo, gwangwani daya da rabi
  3. Make ready Tsamiya
  4. Take Sugar
  5. Take Danyar citta
  6. Prepare Kanunfari
  7. Make ready Madara (optional)
Instructions to make Kunun Gyada na Shinkafa:
  1. Ki jika tsamiya a cup, Ki jika gyada tayi kamar awa daya, ki wanke ki murje bawon ya fita saiki sanya danyar citta da kanunfari ki kai nika. In an kawo ki tace da abin tace kamu ko rariya, ki cire dusar ki zubar, ruwan ki zuba a tukunya ki daura a wuta.
  2. Inya tausa ki wanke shinkafar ki zuba a cikin ruwar gyadar ki rufe kadan amma ba duka ba saboda kar yayi kumfa ya zube. Idan shinkafar ta dahu za kiga ruwar gyadar ya ragu yayi dan kauri saiki rage wutan, ki tace tsamiyar ki zuba a cikin kunun kina juyawa da ludayi nan take zaiyi kauri ya hade jiki, sai ki dan bari ya kara mintuna ki sauke ki sanya sugar, ki zuba a mazubi. In za'a sha a sanya madarar gari a juya akwai dadi, in kuma baki son madarar ki barshi.
  3. Note: idan kin cika ruwa a lokacin tace gyadar, kunun yazo ya miki ruwa, to zaki iya dama fulawa ko gasarar koko ki daure dashi. Zaki iya amfani da Lemun tsami a madadin tsamiya, dan tsamiya tana sanya kunun yadan yi hudu. Na sanya Gyada rabin kwano saboda muna da d'an yawa gidan mu, in ba kuda yawa zaki sanya dai-dai yanda zai muku, zaki iya kara shinkafar in kina so ta fito sosai, ni na sanya gwangwani daya da rabi dan bana so ta fito sosai.

So that is going to wrap it up for this unique food kunun gyada na shinkafa recipe. Thank you very much for reading. I’m sure you can make this at home. There’s gonna be more interesting food at home recipes coming up. Don’t forget to save this page on your browser, and share it to your family, friends and colleague. Thanks again for reading. Go on get cooking!

©2021 rezeptetasty - All Rights Reserved